2 Kings 2:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane garin suka ce wa Elisha, “Ranka yă daɗe, duba, garin yana da kyan gani, amma ruwan ba shi da kyau, ƙasar kuma ba ta ba da amfani.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ غَرِنْ يٜىٰرِكُواْ سُكَ تَڢِے وُرِنْ أَلْيَسَعَ سُكَثٜىٰ مَسَ «مَيْغِرْمَ، كَنَ عِيَ غَنِ يَدَّ غَرِنْ يَنَ أَوُرِے مَيْݣَوْ؞ عَمَّا ضُوً غَرِنْ بَاݣَوْ، يَنَسَا ڧَسَرْ بَاتَ بَادَ أَمْڢَانِنْ غُواْنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu mutanen gari suka ce wa Elisha, “Ga shi, garin yana da kyan gani, amma ruwan ba kyau, yana sa ana yin ɓari.”