2 Kings 2:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruwan ya tsabtacce har yă zuwa yau, bisa ga faɗin Elisha.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضُوً كُوَ يَكَسَنْثٜىٰ مَيْݣَوْ تُنْدَغَ لُواْكَثِنْ حَرْ ذُوَا يَوْ بِسَغَ مَغَنَرْ دَ أَلْيَسَعَ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruwan kuwa ya gyaru bisa ga maganar Elisha, har wa yau.