2 Kings 2:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya juya ya dube su, ya laโ€™anta su da sunan Ubangiji. Sai beyar guda biyu suka fito daga jeji suka hallaka matasa arbaโ€™in da biyu daga cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู„ู’ูŠูŽุณูŽุนูŽ ูŠูŽุฌููˆูŠูŽ ูŠูŽูƒูŽู„ู‘ูœู‰ูฐุณู ุณูŽูŠู’ ูŠูŽู„ูŽุนูŽู†ู’ุชูŽุณู ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž ุณูŽูŠู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ุจูœู‰ูฐูŠูŽุฑู’ ุบูุฏูŽุง ุจููŠู ุณููƒูŽ ฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ูƒูุฑู’ู…ู ุณูู†ู’ ูŠูŽูŠู‘ูŽุงุบูœู‰ูฐ ูŠูŽุงุฑูŽุง ุงู”ูŽุฑู’ุจูŽุนูู†ู’ ุฏูŽ ุจููŠู ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Elisha ya waiga, ya gan su, ya la'anta su da sunan Ubangiji. Sai waษ—ansu namomin jeji guda biyu suka fito daga cikin kurmi suka yayyage arba'in da biyu daga cikin samarin.