2 Kings 2:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ฦungiyar annabawa a Betel suka fito zuwa wajen Elisha suka ce masa, โKa san cewa Ubangiji zai ษauki maigidanka daga wurinka yau?โ Sai ya ce, โI, na sani, amma kada ku yi magana game da wannan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺงูููโุบูููุฑู ุงูููููุจูุงููุง ุฏูุบู ุจูููฐุชูููฐูู ุณูููุฐููุงู ููุฑููู ุงููููููุณูุนู ุณูููุซูููฐ ยซูููุงู ููุงุณููู ุซูููฐูู ูููู ููููฐ ููููููููฐูู ุฐููู ุทููููู ุดููุบูุจููููู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐููุยป ุงููููููุณูุนู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุนูุ ููุง ุณูููุ ูููุงููู ูููู ุดูุถูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wata ฦungiyar annabawa da take a Betel suka zo, suka ce wa Elisha, โKo ka sani, yau Ubangiji zai ษauke maigidanka?โ Elisha ya ce, โI, na sani, amma mu bar zancen tukuna.โ