2 Kings 2:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka haye, sai Iliya ya ce wa Elisha, โFaษi mini, abin da kake so in yi maka kafin a ษauke ni daga gare ka!โ Elisha ya amsa ya ce, โBari in gฤji ninki biyu na ruhunka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงููููุฏู ุณููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบูููุ ุณููู ุงููููููุงุณู ููุซูููฐ ูู ุงููููููุณูุนู ยซฺขูุทูุง ู
ููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุณููุงู ุงูููููู ู
ููู ููุงฺขููู ุงููุทูููููููฐูู ุนูุจูุฑูููุยป ุงููููููุณูุนู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุงูููู ุถููุงฺูงููุงูููู ุจูุฑู ุงูููู ุบูุงุฌู ููุดู ุจููู ูู ุฅูููููุงูู ุฑููุญูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka haye, sai Iliya ya ce wa Elisha, โKa faษa mini abin da kake so in yi maka kafin a ษauke ni daga wurinka.โ Elisha ya ce, โBari in sami rabo daga cikin ikonka domin in gaje ka.โ