2 Kings 20:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci, Merodak-Baladan ɗan Baladan sarkin Babilon ya aika wa Hezekiya wasiƙu tare da kyauta, domin ya sami labarin rashin lafiyar Hezekiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَنَّنْ لُواْكَثِ سَرْكِے مٜىٰرُواْدَكْ بَلَدَنْ طَنْ بَلَدَنْ نَ بَابِيلَ، يَعَيْكُواْ دَ وَكِلَيْ تَرٜىٰدَ وَسِيڧُ دَ ݣَوْتَا ذُوَاغَ سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ، غَمَا يَاجِ لَابَرِنْ رَشِنْ لَاڢِيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin nan sai Merodak-baladan, ɗan Baladan, Sarkin Babila, ya ji labarin rashin lafiyar Hezekiya, sai ya aiki manzanni da wasiƙa da kyautai su kai wa Hezekiya,