2 Kings 20:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a kuma kwashe waɗansu daga cikin zuriyarka, na jiki da jininka waɗanda za a haifa maka, su zama bābānni a fadan sarkin Babilon.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَكُمَ ݣُوشِ وَطَنْسُ یَیَنْكَ مَظَا وَطَنْدَ كَحَيْڢَ عَتَڢِے دَسُو؞ أَغِدَنْ سَرْكِنْ بَابِيلَ ذَاعَ مَيْدَسُو بَابَانِّنْسَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a kuma kwashe waɗansu 'ya'yanka da ka haifa zuwa Babila, can za a maishe su babani a fādar Sarkin Babila.’ ”