2 Kings 20:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKa koma ka ce wa Hezekiya, shugaban mutanena, โ€˜Ga abin da Ubangiji Allah na mahaifinka Dawuda ya ce, na ji adduโ€™arka na kuma ga hawayenka; zan warkar da kai. A rana ta uku daga yau za ka haura zuwa haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูƒููˆุงู’ู…ูŽุŒ ูƒูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ู‡ูœู‰ูฐุฒูœู‰ูฐูƒููŠูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽูƒูŽูƒูŽู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽุŒ ู†ูŽุฌู ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽุฑู’ูƒูŽุŒ ู†ูŽูƒูู…ูŽ ุบูŽ ู‡ูŽูˆูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ูƒูŽุž ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ุฐูŽู†ู’ ูˆูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ุž ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽ ุชูŽ ุนููƒู ุฐูŽุงูƒูŽ ู‡ูŽูˆู’ุฑูŽ ูƒูŽูŠู ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œKa koma, ka faษ—a wa Hezekiya sarkin jama'ata cewa, โ€˜Ni Ubangiji Allahn kakanka, Dawuda, na ji roฦ™onka, na kuma ga hawayenka, saboda haka zan warkar da kai, a rana ta uku kuwa za ka haura zuwa Haikalin Ubangiji.