2 Kings 20:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ฦ™ara maka shekara goma sha biyar. Zan kuma cece ka daga hannun sarkin Assuriya. Zan kฤre birnin nan saboda kaina da kuma bawana Dawuda.โ€™โ€†โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ฺงูŽุงุฑูŽ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุบููˆุงู’ู…ูŽุดูŽุง ุจููŠูŽุฑู’ ุบูŽ ุฑูŽุงูŠููˆูŽุฑู’ูƒูŽุž ุฐูŽู†ู’ ูƒููปูุชูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ุฏูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽุบูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุงู”ูŽุณู‘ูุฑููŠูŽุž ุฐูŽู†ู’ ฺŸูŽุฑูœู‰ูฐ ุจูุฑู’ู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุจูŽุงูˆูŽู†ูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽุžโ€บ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ฦ™ara maka shekara goma sha biyar. Zan kuwa cece ka, kai da wannan birni daga hannun Sarkin Assuriya, zan tsare wannan birni don kaina da kuma don bawana, Dawuda.โ€™ โ€