2 Kings 20:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hezekiya ya tambayi Ishaya, “Wace alama ce za tă nuna cewa Ubangiji zai warkar da ni, kuma cewa in tafi haikalin Ubangiji kwana uku daga yanzu?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے هٜىٰزٜىٰكِيَ يَيِ تَمْبَيَ يَثٜىٰ «وَثٜىٰ عَلَمَ ثٜىٰ ذَاتَ تَبَّتَرْ مِنِ ثٜىٰوَ يَهْوٜىٰهْ ذَيْ وَرْكَرْ دَنِے، كُمَ أَ رَانَ تَ عُكُ ذَنْ هَوْرَ ذُوَا غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hezekiya kuwa ya ce wa Ishaya, “Mece ce alama, cewa Ubangiji zai warkar da ni har in haura zuwa Haikalin Ubangiji a rana ta uku?”