2 Kings 20:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ishaya ya ce, “Ga alamar Ubangiji zuwa gare ka da za tă nuna cewa Ubangiji zai cika alkawarinsa. Kana so inuwa tă yi gaba da taki goma, ko tă koma baya da taki goma?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِشَايَ يَأَمْسَ مَسَ يَثٜىٰ «غَا عَلَمَرْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَبَاكَ دُواْمِنْ يَتَبَّتَرْ مَكَ ذَيْثِكَ أَلْڧَوَرِنْسَ؞ تُواْ، سَيْ كَذَاٻَا، كُواْ ذَاكَڢِے سُوانْ إِنُوَ يَكُواْمَ دَ بَايَ ڧَڢَا غُواْمَ، كُواْ كُوَ يَيِ غَبَ دَ ڧَڢَا غُواْمَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ishaya ya ce, “Wannan ita ce alama daga wurin Ubangiji, Ubangiji zai cika alkawarin da ya yi. Ƙaƙa kake so, inuwa ta yi gaba da taki goma, ko kuwa ta yi baya da taki goma?”