2 Kings 21:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Manasse yana da shekara goma sha biyu saโ€™ad da ya zama sarki, ya yi mulki shekara hamsin da biyar a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Hefziba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูŽู†ูŽุณู‘ูœู‰ูฐ ูŠูŽู†ูŽุฏูŽ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุบููˆุงู’ู…ูŽุดูŽุง ุจููŠู ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽฺขูŽุงุฑูŽ ู…ูู„ู’ูƒูุŒ ูŠูŽูŠู ู…ูู„ู’ูƒู ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุญูŽู…ู’ุณูู†ู’ ุฏูŽ ุจููŠูŽุฑู’ ุงู”ูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž ุณููˆู†ูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุณูŽ ู‡ูœู‰ูฐฺขู’ุธูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manassa yana da shekara goma sha biyu sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara hamsin da biyar yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa kuwa Hefziba.