2 Kings 21:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ga abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila ya ce, zan jawo wa Urushalima da kuma Yahuda masifar da duk kunnen da ya ji, sai ya kusa suma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ نِے يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ ذَنْ كَٰوُاْ وَتَ مَسِيڢَ عَكَنْ عُرُوشَلِيمَ دَ يَهُودَ إِرِنْ وَنْدَ دُكْ كُنّٜىٰنْدَ يَجِ ذَيْجِجِّغُ دُوانْ ڟُواْرُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
saboda haka ni Ubangiji Allah na Isra'ila, zan aukar wa Urushalima da mutanen Yahuza da masifa irin wadda duk wanda ya ji labarinta, sai ya kusa suma.