2 Kings 21:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amon yana da shekara ashirin da biyu sa’ad da ya zama sarki, ya yi mulki shekara biyu a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Meshullemet ’yar Haruz; ita mutuniyar Yotba ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَمُوانْ يَنَدَ شٜىٰكَرَا عَشِرِنْ دَ بِيُ دَ يَڢَارَ مُلْكِ، يَكُوَ يِمُلْكِ شٜىٰكَرَا بِيُ أَ عُرُوشَلِيمَ؞ سُونَنْ مَامَرْسَ مٜىٰشُلّٜىٰمٜىٰتْ، یَرْ هَرُظْ دَغَ يُواتْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amon yana da shekara ashirin da biyu sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki shekara biyu a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Meshullemet, 'yar Haruz na Yotba.