2 Kings 21:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Amon, da abubuwan da ya aikata, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ أَيُّكَنْ دَ أَمُوانْ يَيِ، سُنَ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ لِتَّڢِنْ تَارِيحِنْ سَرَاكُنَنْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan da Amon ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza.