2 Kings 21:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ษauki siffar ginshiฦin Asherar da ya yi, ya sa a haikalin da Ubangiji ya ce wa Dawuda da ษansa Solomon, โA cikin wannan haikali, da kuma cikin Urushalima inda na zaษa daga kabilan Israโila, zan sa Sunana har abada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููุณููููฐ ููุง ููุบููููู ุงููุดูููฐุฑู ุณููู ฺููููขู ุนูุซููููู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ ุบูุฏููู ุฏู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ุฏูุงููุฏู ุฏู ุทูููุณู ุณูููููู
ููฐูู ยซุนูุซููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ููู
ู ุนูุซููููู ููููููู ุบูุฏูููุฏู ููุฐูุงูปูุง ุฏูุบู ุซููููู ุฏููููู ุฐูุฑูููุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุฐูุงุนู ุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุณูููููู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Siffar gunkiyan nan Ashtoret wadda ya yi, ya kafa ta a Haikalin da Ubangiji ya ce wa Dawuda da ษansa Sulemanu, โA cikin wannan Haikali a Urushalima wadda na zaษa daga cikin dukan kabilan Isra'ila zan tabbatar da sunana har abada.