2 Kings 21:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zan ƙara sa Isra’ilawa su fita daga ƙasar da na ba kakanninsu ba, idan dai za su kula su aikata dukan abin da na umarce su, su kuma kiyaye dukan dokokin da na ba wa bawana Musa yă umarce su.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَنْسَاكٜىٰ سَا أَڢِتَرْدَ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَغَ ڧَسَرْدَ نَبَا كَاكَنِّنْسُبَ؞ وَنَّنْ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ حَكَ كُوَ عِدَنْ سُكَ لُورَ سُكَبِے عُمَرْنَنْدَ نَبَاسُ دَ دُكَنْ كُواْيَرْوَرْ دَ بَاوَنَ مُوسَٰى يَعُمَرْثٜىٰسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba zan sa jama'ar Isra'ila su ƙara fita daga ƙasar da na ba kakanninsu ba, idan dai za su kula su aikata dukan abin da na umarce su, su kuma kiyaye dukan dokokin da bawana Musa ya umarce su.”