2 Kings 21:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutanen ba su kasa kunne ba. Manasse ya ษad da su, har suka yi muguntar da ta fi ta alโumman da Ubangiji ya hallaka a gaban Israโilawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุณูุฌูุจูุ ู
ูููุณููููฐ ููุณูุงุณู ุณููู ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ฺขูููููฐุฏู ุงููููุนูู
ูููู ุฏู ููููููููฐูู ูููููุงูุฑู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูุฐููููู ุงููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutanen Yahuza ba su kasa kunne ba. Manassa kuma ya yaudare su, suka aikata mugunta fiye da abin da al'umman da Ubangiji ya hallaka a gaban jama'ar Isra'ila suka aikata.