2 Kings 22:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Yedida ’yar Adahiya; mutuniyar Bozkat.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْسِيَا يَنَدَ شٜىٰكَرَا تَݣُوسْ سَعَدَّ يَڢَارَ مُلْكِ، يَكُوَ يِمُلْكِ شٜىٰكَرَا تَلَاتِنْ دَ طَيَ أَ عُرُوشَلِيمَ؞ سُونَنْ مَامَرْسَ يٜىٰدِدَ نٜىٰ، یَرْ أَدَيَ مُتُمِنْ بُواظْكَتْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yosiya yana da shekara takwas sa'ad da ya ci sarauta, ya yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yedida, 'yar Adaya na Bozkat.