2 Kings 22:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Shafan magatakarda ya ce wa sarki, “Hilkiya firist ya ba ni wani littafi.” Sai Shafan ya karanta shi a gaban sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شَڢَنْ يَثٜىٰ وَسَرْكِے «هِلْكِيَ ڢِرِسْتِ يَبَانِ وَنِ نَطَطّٜىٰنْ لِتَّڢِ؞» سَعَنً شَڢَنْ يَكَرَنْتَ وَسَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce wa sarki, “Hilkiya firist ya ba ni wani littafi.” Ya kuwa karanta wa sarki littafin.