2 Kings 22:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€˜Ga abin da Ubangiji ya ce, zan kawo masifa wa wannan wuri da kuma wa kan mutanen wurin, bisa ga dukan abubuwan da suke a rubuce a cikin littafin da sarkin Yahuda ya karanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
โ€นู„ูŽู„ู‘ูŽูŠู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ุนูŽูŠู’ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ู…ูŽุณููŠฺขูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุจูุณูŽุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูƒูŽู„ู’ู…ููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฏูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู†ูŽุทูŽุทู‘ูœู‰ูฐู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู‘ูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€˜Ga shi, zan aukar da masifa a wurin nan, da a mazaunan wurin, bisa ga dukan maganar littafin nan wanda Sarkin Yahuza ya karanta,