2 Kings 22:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku faษa wa sarkin Yahuda, wanda ya aike ku ku nemi nufin Ubangiji, โGa abin da Ubangiji, Allah na Israโila yana cewa game da kalmomin da ka ji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุบู ุณูุฑููููู ูููููุฏู ููููุฏู ููุนูููููููฐูู ููููููฐู
ู ฺููขููู ููููููููฐูู ุ ฺููขูุทูุง ู
ูุณู ุงููุจูููุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ฺููขูุทูุง ุบูู
ูููฐุฏู ููููู
ููุงูู
ูููุฏู ููุฌูุ ููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a kan Sarkin Yahuza, wanda ya aiko ku, ku tambayar masa Ubangiji, ku faษa masa Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce, โA kan maganar da ka ji,