2 Kings 22:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji ya kuma bi dukan gurbin kakansa Dawuda, bai bauษe hagu ko dama ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏููู ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ูููู ุชฺูขููู ุงููุฏููููู ุญูููููุฑู ููููููุณู ุฏูุงููุฏูุ ุจููู ุฌููููุง ุญูููููู ููุบู ูููุงู ุฏูุงู
ูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi abin da yake mai kyau a gaban Ubangiji. Ya bi dukan halin kakansa, Dawuda, bai kauce dama ko hagu ba.