2 Kings 22:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka haura zuwa wurin Hilkiya babban firist ka sa yă shirya kuɗin da aka kawo a haikalin Ubangiji, wanda masu tsaron ƙofa suka tara daga mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُهَوْرَ وُرِنْ هِلْكِيَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ، كُسَا يَلِسَّڢْتَا كُطِنْ دَ ڢِرِسْتُواْثِے مَاسُ غَادِنْ ڧُواْڢَرْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ سُكَ تَارَ دَغَ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka tafi wurin Hilkiya babban firist domin a lasafta yawan kuɗin da aka kawo cikin Haikalin Ubangiji, wanda masu tsaron ƙofa suka tattara daga wurin jama'a.