2 Kings 22:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa su danƙa su a hannun waɗanda aka zaɓa don biyan ma’aikatan da suka yi gyara a haikalin Ubangiji,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَبَادَ كُطِنْ أَ حَنُّنْ مَاسُ لُورَ دَ عَيْكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞ سَيْ مَاسُ لُورَ دَ عَيْكِنْ سُطَوْكِ كُطِنْ سُبِيَ وَمَاسُ عَيْكِنْ ڠَرٜىٰ ڠَرٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ba da kuɗin a hannun masu lura da ma'aikata waɗanda suke gyaran Haikalin Ubangiji, su kuma su ba waɗanda suke gyaran Haikalin,