2 Kings 23:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin ya yi tambaya, ya ce, “Wane kabari ke nan nake gani?” Mutanen birnin suka ce, “Ai, kabarin annabin Allah ne wanda ya fito daga Yahuda, shi ne ya yi annabcin waɗannan abubuwan da ka aikata gāba da bagaden Betel.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يَثٜىٰ «وَنٜىٰ كَبَرِنٜىٰ نَكٜىٰ غَنِ أَ سَمَنْ ثَنْ؟» مُتَنٜىٰنْ غَرِنْ سُكَ أَمْسَ مَسَ سُكَثٜىٰ «كَبَرِنْ مُتُمِنْ اللَّهْ وَنْدَ يَذُواْ دَغَ يَهُودَ يَيِ أَنَّبْثِنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَنْدَ كَيِ وَبَغَدٜىٰنْ بٜىٰتٜىٰلْ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce, “Kabarin wane ne wancan da nake gani?” Sai mutanen Betel suka ce masa, “Ai,kabarin annabin Allah ne wanda ya fito daga Yahuza ya yi annabcin waɗannan abubuwan da ka aikata gāba da bagaden Betel.”