2 Kings 23:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce, “Ku rabu da shi, kada wani yă dami ƙasusuwansa.” Saboda haka suka bar kasusuwansa, da na annabin da ya fito Samariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يُواْسِيَا يَثٜىٰ «كُبَرْشِ، كَدَ وَنِ يَتُواْنَ ڧَسُسُوَنْسَ؞ سَبُواْدَ حَكَ عَكَ بَرْ ڧَسُسُوَنْسَ تَرٜىٰدَ نَأَنَّبِنْدَ يَڢِتُواْ دَغَ سَمَرِيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki kuwa ya ce, “A bar shi yadda yake, kada wani ya taɓa ƙasusuwansa.” Sai suka bar ƙasusuwan annabin da ya zo daga Samariya.