2 Kings 23:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba a taɓa yin irin Bikin Ƙetarewa haka ba, tun zamanin da masu shari’a suke aiki a matsayin sarakuna, ko a kwanakin sarakunan Isra’ila, ko na Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَعَتَٻَ يِنِرِنْ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ حَكَبَ، تُنْ زَامَانِ كَاڢِنْ أَنْسَامِ سَرَاكُنَ، كُواْ عَݣُونَكِنْ سَرَاكُنَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُواْ نَ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ba a ƙara kiyaye Idin Ƙetarewa ba tun daga zamanin hakimai waɗanda suka yi hukuncin Isra'ila, ko a zamanin sarakunan Isra'ila da na Yahuza,