2 Kings 23:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da haka, Yosiya ya kawar da masu duba, da masu maita, da allolin gidaje, da gumaka, da duk wani abin banฦyaman da ya gani a Yahuda da Urushalima. Ya yi wannan domin yฤ cika waโadodin shariโa yadda suke a littafin da Hilkiya firist ya samu a haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุณูููุง ููููู
ู ููููุฑูุฏู ู
ูุงุณู ุญูุทููููู ุฏู ุฑููุญููุงูุญููู ู
ูุชูุชููู ุฏู ุจููุงูููููููฐ ุฏู ุงููููููุงููููู ุบูุฏูุง ุฏู ุบูู
ููู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูุจููู ู
ูุงุณู ฺงูุธูููุชูุงุฏู ุนูููููฐุบููู ุนฺูงูุณูุฑู ูููููุฏู ุฏู ุซููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ูููู ุญููููููู ุฏููุงูู
ููู ููุซููู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ููุฏูู ุนููู ุฑูุจููุชู ุงูู ููุทูุทููููฐูู ููุชฺููขููู ุฏู ูููููููู ฺขูุฑูุณูุชู ููุณูุงู
ู ุงูู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yosiya kuma ya kori dukan masu mabiya, da masu maita, da kawunan gidaje, da gumaka, da dukan abubuwa masu banฦyama da ake gani a ฦasar Yahuza, da a Urushalima, don ya sa maganar dokokin da aka rubuta a littafin da Hilkiya firist ya tarar a Haikalin Ubangiji ta kahu.