2 Kings 23:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, Ubangiji bai huce daga zafin fushinsa wanda ya ƙuna game da Yahuda saboda abin da Manasse ya aikata don yă tozarta shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْدَهَكَ يَهْوٜىٰهْ بَيْ دَيْنَ يِنْ ڢُشِے مَيْ ڟَنَنِ عَكَنْ يَهُودَ بَ، سَبُواْدَ دُكَنْ أَبُبُوَ مَاسُ بَنْ هَوْشِ وَطَنْدَ مَنَسّٜىٰ يَعَيْكَتَ وَطَنْدَ سُكَسَا يَهْوٜىٰهْ يَيِ ڢُشِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka Ubangiji bai huce daga fushinsa mai zafi da yake yi da jama'ar Yahuza ba, saboda yawan tsokanar da Manassa ya yi masa.