2 Kings 23:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Ubangiji ya ce, โZan shafe Yahuda ma kamar yadda na shafe Israโila, daga gabana, zan ฦi Urushalima birnin da na zaษa, da wannan haikali wanda na ce, โA can Sunana zai kasance.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซููููููู ุฐููู ููููุฑูุฏู ูููููุฏู ุฏูุบู ุบูุจููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููุฑูุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุฐููู ููู
ู ููููุฑูุฏู ฺขูุณูููุชู ุฏูุบู ุจูุฑููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ููููุฏู ููุฐูุงูปูุง ุฏู ููููููู ุบูุฏูุง ุนูููุฏู ููุซูููฐุ โนุณูููููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุงููููุฑูููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ce, โZan kawar da jama'ar Yahuza daga gabana kamar yadda na kawar da jama'ar Isra'ila. Zan yi watsi da birnin nan da na zaษa, wato Urushalima, da Haikalin da na ce sunana zai kasance a wurin.โ