2 Kings 23:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Yosiya, da duk abin da ya yi, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ أَيُّكَنْ سَرْكِے يُواْسِيَا دَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَيِ، سُنَ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ لِتَّڢِنْ تَارِيحِنْ سَرَاكُنَنْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Yosiya da dukan abin da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza.