2 Kings 23:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma rurrushe mazaunan karuwai mazan haikali waɗanda suke a haikalin Ubangiji, da kuma inda mata suke yi wa Ashera saƙa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَرُرُّشٜىٰ طَكُنَنْ كَارُوَيْ مَظَا دَ مَاتَادَسُكٜىٰ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، وَتُواْ وُرِنْ دَ مَاتَا سُكٜىٰ سَاڧَ رِيغُنَنْ دَ عَكٜىٰسَا عَيِ وَغُنْكِ أَشٜىٰرَ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya rurrushe ɗakunan karuwai mata da maza da suke a Haikalin Ubangiji, wato wurin da mata suke saƙa labulan gunkiyar.