2 Kings 24:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci, hafsoshin Nebukadnezzar sarkin Babilon suka kawo wa Urushalima yaƙi, suka kuma kewaye ta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْسَ نٜىٰ سُواْجُواْجِنْ سَرْكِے نٜىٰبُكَدْنٜىٰزَّرْ نَ بَابِيلَ سُكَ هَوْرَ ذُوَا عُرُوشَلِيمَ؞ دَ سُكَذُواْ سَيْ سُكَ كٜىٰوَيٜىٰ بِرْنِنْ دُواْمِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A zamaninsa ne sojojin Nebukadnezzar Sarkin Babila suka zo Urushalima, suka kewaye ta da yaƙi.