2 Kings 24:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya aiki maharan Babiloniyawa, da na Arameyawa, da na Mowabawa, da na Ammonawa. Ya aike su su hallaka Yahuda bisa ga maganar Ubangiji wadda ya furta ta bakin bayinsa annabawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุง ุนููููู ุฏู ฺงูููโุบููููุงููู ู
ูุงุณู ูููู ู
ูุณู ููุฑู ููู
ูุชูููููฐูู ููููุฏูููุ ููุชููุงู ุจูุงุจูููู ุฏู ูู ุณููุฑููู ุฏู ูู ู
ููุงูููุจู ุฏู ูู ุงููู
ูููุงูู ุฏููุงูู
ููู ุณูููููููู ฺงูุณูุฑู ูููููุฏูุ ุฏููุงูู
ููู ุนูุซููู ู
ูุบูููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ฺููขูุทูุง ุชูุจูุงูููู ุจูุงููููุณู ุงูููููุจูุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya sa ฦungiyar maharar Kaldiyawa, da ta Suriyawa, da ta Mowabawa, da ta Ammonawa su yi gฤba da Yahuza, su hallaka su bisa ga maganar Ubangiji, wadda ya faษa wa bayinsa annabawa.