2 Kings 25:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ɗauke tukwane, da manyan cokula, da acibalbal, da kwanoni, da dai dukan kayan da aka yi da tagulla don hidima a haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ ݣُوشِ تُݣُونٜىٰنْ ڧَرْڢٜىٰ دَ شٜىٰبُرُواْرِ دَ أَبُبُوَنْ كَشٜىٰ ڢِتِلُ دَ تَاسُواْشِنْ رِڧٜىٰ تُرَارٜىٰ دَ دُكَنْ كَايَنْ تَغُلَّ وَطَنْدَ عَكٜىٰيِنْ أَمْڢَانِ دَسُو عَثِكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma kwashe tukwanen ƙarfe, da manyan cokula, da hantsuka, da cokula, da tasoshin tagulla da ake amfani da su don hidimar Haikali.