2 Kings 25:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tagullar ginshiƙai biyun nan, da ta ƙaton kwanon da ake ce da shi Teku, da ta dukan amalanke masu riƙe ruwa waɗanda Sarki Solomon ya yi domin haikalin Ubangiji, sun fi gaba a auna su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَغُلَّرْ غِنْشِڧَيْ بِيُنَّنْ دَ تَڧَتُوانْ ݣُونُوانْ دَ عَكٜىٰ كِرَنْسَ تٜىٰكُ دَ تَدُكَنْ أَمَلَنْكٜىٰنْ مَاسُ رِڧٜىٰ ضُوَ وَطَنْدَ سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ يَيِ دُواْمِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، تَاڢِ غَبَنْ عَوْنَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tagullar da Sulemanu ya yi abubuwan nan da su, wato ginshiƙai biyu, da kwatarniya, da dakalai, ta fi ƙarfin a auna.