2 Kings 25:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babban hafsan ya kwashi Serahiya babban firist, da Zefaniya na biye da shi a girma, da matsara ƙofofi uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نٜىٰبُظَرَدَنْ شُوغَبَنْ یَنْ غَادِنْ سَرْكِنْ بَابِيلَ يَطَوْكِ سٜىٰرَيَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ دَ زَڢَنِيَ مَيْ بِيٜىٰ دَشِ، تَرٜىٰدَ ڢِرِسْتُواْثِے عُكُنْ دَسُكٜىٰ غَادِنْ ڧُواْڢَرْ شِغَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nebuzaradan kuma ya tafi da Seraiya babban firist, da Zafaniya wanda yake biye da babban firist, da mutum uku masu tsaron ƙofa.