2 Kings 25:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nebukadnezzar sarkin Babilon ya zaɓi Gedaliya ɗan Ahikam, ɗan Shafan yă zama shugaban sauran mutanen da suka rage a Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے نٜىٰبُكَدْنٜىٰزَّرْ نَ بَابِيلَ يَسَا غٜىٰدَلِيَ طَنْ أَهِكَمْ جِيكَنْ شَڢَنْ يَذَمَ ڠُومْنَنْ مُتَنٜىٰنْ دَ سُكَ رَغُ عَڧَسَرْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan sauran waɗanda suka ragu a ƙasar Yahuza, waɗanda Sarkin Babila, Nebukadnezzar, ya bari, ya naɗa musu Gedaliya ɗan Ahikam, wato jikan Shafan, ya zama hakiminsu.