2 Kings 25:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da dukan hafsoshin soja tare da mutanensu suka ji cewa sarkin Babilon ya naษa Gedaliya a matsayin gwamna, sai suka zo wurin Gedaliya a Mizfa. Mutanen da suka zo su ne, Ishmayel ษan Netaniya, Yohanan ษan Kareya, Serahiya ษan Tanhumet mutumin Netofa, Yaโazaniya ษan mutumin Maโaka, tare da mutanensu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุฏููููู ุณูููุฑููู ุดููุบูุจูููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ูููููุฏู ุฏู ุณููู ุบูุฏู ุฏูุบู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุจูุงุจูููู ุณููู ุฌู ุงููููุณูุง ุบูููฐุฏููููู ููุฐูู
ู ฺ ููู
ูููุ ุณููู ุณูููุฐููุงู ููุฑูููุณู ุงูู ู
ูุธฺูขูุ ุณููููููฐ ุงููุณูู
ููฐุนูููู ุทููู ููููฐุชููููู ุฏู ูููุงููููููู ุทููู ููุฑูููฐูู ุฏู ุณูููฐุฑููู ุทููู ุชูููููู
ูููฐุชู ู
ูุชูู
ููู ููููฐุชููุงฺูขู ุฏู ููุนูุธููููู ุทููู ู
ูุชูู
ููู ู
ูุนูููุชู ุฏู ุณูููุฑููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da shugabannin mayaฦa su da mayaฦansu suka ji Sarkin Babila ya naษa Gedaliya ya zama hakimi, sai suka zo tare da mutanensu wurin Gedaliya a Mizfa, wato su Isma'ilu ษan Netaniya, da Yohenan ษan Kareya, da Seraiya ษan Tanhumet, mutumin Netofa, da Yazaniya mutumin Ma'aka.