2 Kings 25:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gedaliya ya tabbatar musu da rantsuwa cewa, โKada ku ji tsoron jamaโar Babiloniyawa, muddin kun zauna lafiya, kun kuma bauta wa sarkin Babilon, kome zai yi muku kyau.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุบูููฐุฏููููู ููุฑฺููููููฐ ู
ูุณู ุฏู ุณูููุฑููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ููุซูููฐ ยซููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ุฏูุชููุงูููู ุจูุงุจูููู ุฏูู
ูููููฐ ุฏูุณููุ ููุฐููููู ุนฺูงูุณูุฑูุ ูููู ุจูููููู ุฏู ุณูุฑููููู ุจูุงุจููููุ ุฐูุงูู ุณูุงู
ู ุฐูู
ููู ููุงฺขูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Gedaliya ya rantse musu, su da mutanensu, cewa kada su ji tsoron barorin Kaldiyawa, su zauna a ฦasar, su bauta wa Sarkin Babila, haka zai fi zamar musu alheri.