2 Kings 25:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don haka Yehohiyacin ya tuɓe kayan fursuna. Kowace rana kuwa yakan ci abinci a teburin sarki har iyakar ransa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ يَرْدَ وَسَرْكِے يٜىٰهُواْيَكِنْ يَتُوٻٜىٰ رِيغُنَنْسَ نَكُرْكُكُ؞ دَغَ لُواْكَثِنَّنْ، يَيِ تَثِنْ عَبِنْثِ تَرٜىٰدَ سَرْكِنْ بَابِيلَ دُكَنْ سَوْرَنْ ݣُونَكِنْ رَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yekoniya ya tuɓe tufafinsa na kurkuku. Kowace rana kuwa yakan ci abinci a teburin sarki har muddin ransa.