2 Kings 25:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka kama shi, aka kai shi gaban sarkin Babilon a Ribla, inda aka yanke masa hukunci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سُواْجُواْجِنْ بَابِيلَ سُكَ كَامَ سَرْكِے صَدِڧِيَ سُكَ كَيْ وَ سَرْكِنْ بَابِيلَ أَغَرِنْ رِبْلَ؞ عَثَنْ سَرْكِنْ بَابِيلَ يَيَنْكٜىٰ مَسَ حُكُنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka kama sarkin, sai suka kawo shi wurin Sarkin Babila a Ribla, inda aka yanke masa hukunci.