2 Kings 3:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarkin Israโila ya ce, โMene! Ubangiji ya kira mu sarakunan nan uku don kawai yฤ ba da mu ga Mowab ne?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุซูููฐ ยซููููุชููุงููู
ู! ููููููููฐูู ููุชูุงุฑู ู
ูู ุณูุฑูุงูููู ุนูููููููู ุฏููุงูู
ููู ููุจูุงุฏูู
ูู ุงูู ุญูููููู ุณูุฑููููู ู
ููุงูููุจู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sarkin Isra'ila ya ce, โKaito! Ubangiji ya kirawo mu sarakunan nan uku don ya bashe mu a hannun Mowabawa.โ