2 Kings 3:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yehoshafat ya yi tambaya ya ce, โBabu wani annabin Ubangiji a nan da za mu nemi nufin Ubangiji ta wurinsa?โ Wani hafsan sarkin Israโila ya amsa ya ce, โAi, akwai Elisha ษan Shafat, wanda dฤ ya yi wa Iliya hidima.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููฐูููุงูุดฺูขูุชู ููุซูููฐ ยซุจูุงุจููููู ุงูููููุจููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุฏู ุฐููู ููููฐู
ู ู
ููู ฺููขููู ููููููููฐูู ุยป ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ุฏูุชููุงูููู ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุซูููฐ ยซุงููููููุณูุนู ุทููู ุดฺูขูุชูุ ููููุฏู ุฏูุง ูููู ูู ุงููููููุงุณู ุญูุฏูู
ูุ ูุงููููุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoshafat ya ce, โBa wani annabin Ubangiji ne a nan, wanda zai tambayar mana Ubangiji?โ Sai ษaya daga cikin fฤdawan Sarkin Isra'ila ya amsa ya ce, โAi, akwai Elisha ษan Shafat, na'ibin Iliya.โ