2 Kings 3:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Elisha ya ce, “Muddin Ubangiji Maɗaukaki yana a raye, wanda nake bauta, da ba don ina ganin girman Yehoshafat Sarkin Yahuda ba, da ko kallonka ba zan yi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلْيَسَعَ يَثٜىٰ مَسَ «نَا ضَنْڟٜىٰ دَ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا كُمَ مَيْ رَيْ، وَنْدَ نَكٜىٰ بَوْتَا مَسَ دَبَا دُوانْ غِرْمَنْدَ نَكٜىٰ بَا سَرْكِے يٜىٰهُواْشَڢَتْ نَ يَهُودَ بَ دَكُواْ كَلُّوانْكَ مَا بَذَنْيِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Elisha ya amsa ya ce, “Na rantse da Ubangiji Mai Runduna, wanda nake bautarsa, da ba domin ina ganin girman Yehoshafat Sarkin Yahuza ba, da ba zan kula da kai har ma in dube ka ba.