2 Kings 3:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoram ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, amma ba kamar yadda mahaifinsa da mahaifiyarsa suka yi ba. Ya kawar da dutsen tsarkin Baโ€™al wanda mahaifinsa ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุง ุงู”ูŽุนูุฏููˆุงู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽูŠู’ ูƒูŽูŠู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฑู’ ุฏูŽ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุณูŽ ุณููƒูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุจูŽุž ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐู†ู’ ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ู†ูŽุบูู†ู’ูƒู ุจูŽุนูŽู„ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji, amma bai kai na tsohonsa da tsohuwarsa ba, gama ya kawar da ginshiฦ™in gunkin nan Ba'al wanda tsohonsa ya yi.