2 Kings 3:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari, daidai lokacin hadaya, sai ga ruwa yana gangarowa daga gefen Edom! Ƙasar kuwa ta cika da ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَشٜىٰغَرِ دَيْدَيْ لُواْكَثِنْ دَ أَنْسَابَا مِيڧَ هَدَايَرْ سَاڢِيَ، ضُوَ يَٻُلُّواْ دَغَ وَجٜىٰنْ عٜىٰدُوامْ يَثِكَ كُواْعِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari, da safe a lokacin miƙa hadaya, sai ga ruwa ya malalo daga wajen Edom har ƙasar ta cika da ruwa.