2 Kings 3:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, dukan Mowabawa suka ji cewa sarakuna suna tafe don su yaƙe su; saboda haka aka kira kowane namiji, babba da yaro, wanda ya isa ɗaukan makami, aka jera su a bakin iyaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُواْكَثِنْ دَ مُتَنٜىٰنْ مُواْوَبْ سُكَجِ ثٜىٰوَ سَرَاكُنَ عُكُ سُنْ ڢِتُواْ دُواْمِنْ سُيَاڧٜىٰسُ، سَيْ دُكَنْ مَذَنْ دَ سُكَ إِسَ أَمْڢَانِ دَ كَايَنْ يَاڧِ دَغَ ڧَرَمِ حَرْ ذُوَا بَبَّ، عَكَ كِرَاسُ عَكَسَاسُ عَبَاكِنْ إِيَاكَرْ ڧَسَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Mowabawa suka ji labari, sarakuna sun kawo musu yaƙi, sai dukan waɗanda suka isa ɗaukar makamai, daga ƙarami zuwa babba, aka kirawo su, suka ja dāga a kan iyaka.