2 Kings 3:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka tashi da sassafe, rana tana haska ruwa. Sai ruwan ya yi ja kamar jini a idanun Mowabawan da suke a ƙetare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكَتَاشِ وَشٜىٰغَرِ رَانَ تَنَ حَصْكَكَاوَا عَكَنْ ضُوً، سَيْ سُكَغَ ضُوً يَيِ جَاوُرْ كَمَرْ جِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka tashi da sassafe, rana tana haskaka ruwa, sai suka ga ruwan a gabansu ja wur kamar jini.